Actualités

Sport

Business

Culture

TV / Radio

Afrique

Opinions

Pays

Pogba ya kai Man United Quarter finals a Europa na bana

 117627935 Pogbaeuropa Pogba ya kai Man United Quarter finals a Europa na bana

Fri, 19 Mar 2021 Source: BBC

Paul Pogba ya kai Manchester United wasan daf da na kusa da na karshe a Euopa League, bayan da ya ci Milan kwallo daya a San Siro ranar Alhamis.

Dan wasan tawagar Faransa ya yi wannan bajintar a mintu uku da aka sa shi wasa a zagaye na biyu a karawar. Wasan farko da suka yi a Old Trafford tashi suka yi 1-1.

Wannan ne wasan farko da dan kwallon mai shekara 28 ya buga wa kungiyar tamaula, bayan jinya a raunin da ya yi tun 6 ga watan Fabrairu.

Source: BBC