Sport

Actualités

Business

Culture

TV / Radio

Afrique

Opinions

Pays

Iraƙi: Gobara ta kashe masu cutar korona 21 a Bagadaza

 118192470 249c35ec 3253 46c3 9103 13664ea7f0bc Rahotanni na cewa wutar ta kashe a kalla mutane ashirin da uku

Mon, 26 Apr 2021 Source: BBC

Gobara ta tashi a wani sashin bada kulawar gaggawa na masu fama da cutar korona marasa a Bagadaza, babban birnin Iraki.

Rahotanni na cewa wutar ta kashe a kalla mutane ashirin da uku tare da jikkata wasu da dama.

An yi ta kokarin tseratar da marasa lafiya yayin gobarar wadda bayanai ke cewa ta tashi ne sakamakon fashewar iskar oxygen.

Wani jami'in hukumar tsaro ta farin kaya ya ce yawancin marasa lafyar da ke wannan sashi sun mutu, saboda cire musu iskar da suke shaka yayin da ake kokarin ceton rayukansu.

Source: BBC