Menu

A Portugal za a yi wasan karshe na Champions League

 118385800 Championsleaguetrophygettyimages 1267007196 Za a gudanar da wasan karshe na Champions League tsakanin Chelsea da Manchester City a Portugal

Fri, 14 May 2021 Source: BBC

Za a gudanar da wasan karshe na Champions League tsakanin Chelsea da Manchester City a Portugal inda 'yan kallo 6,000 daga kowacce kungiya za su halarce shi.

Wasan da za a fafata ranar 29 ga watan Mayu, an mayar da shi birnin Porto na kasar Portugal daga kasar Turkiyya sakamakon kullen korona.

Source: BBC