BBC

Actualités

Sport

Business

Culture

TV / Radio

Afrique

Opinions

Pays

MenuAfrique
BBC

Sergio Aguero ya koma Barcelona daga Manchester City

 118740694 Gettyimages 1319309484 Sergio Aguero, dan wasan gaba na Argentina zai koma Barcelona

Mon, 31 May 2021 Source: BBC

Dan wasan Argentina Sergio Aguero ya koma Barcelona da taka leda.

Ɗan wasan ya ƙulla yarjejeniyar shekara biyu da Barcelona kuma zai koma ƙungiyar ne idan ƙwangilarsa ta ƙare a Manchester City a ƙarshen watan Yuni.

Barcelona ta tabbatar da ɗauko ɗan wasan a shafinta na Twitter inda ta rubuta sunansa tare da wallafa hotonsa sanye da rigar ƙungiyar.



Source: BBC