BBC

Actualités

Sport

Business

Culture

TV / Radio

Afrique

Opinions

Pays

MenuAfrique
BBC

Shugaba Buhari ya naɗa sabon shugaban ƴan sandan Najeriya

Nigeria IGP New Usman Alkali Baba DIG Usman Alkali Baba ya zama sabon mukaddashin babban sufetan 'yan sanda kasa

Tue, 6 Apr 2021 Source: BBC

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya nada DIG Usman Alkali Baba a zaman sabon mukaddashin babban sufetan 'yan sanda kasar.

Sabon sufeton zai maye gurbin Muhammad Abubakar Adamu wanda shekarunsa na ritaya suka cika a farkon wannan shekarar.

Kakakin fadar shugaban Najeriya Malam Garba Shehu ne ya tabbatar wa da BBC hakan.

Source: BBC