BBC

Actualités

Sport

Business

Culture

TV / Radio

Afrique

Opinions

Pays

MenuAfrique
BBC

Yarima Philip mijin Sarauniyar Ingila ya mutu

Prince Philip.jpeg Yarima Philip mijin Sarauniyar Ingila

Sat, 10 Apr 2021 Source: BBC

Fadar Masarautar Birtaniya ta Buckingham ta sanar da mutuwar Yarima Philip mijin Sarauniyar Ingila a yau Juma'a.

Yarima Philip ya mutu ne yana da shekara 99 a duniya.

Yariman ya auri Gimbiya Izabel ne a shekarar 1947, shekara biyar bayan ta zama Sarauniya, kuma su ne masu mulkin da suka fi daɗewa a kan karaga a tarihin Masarautar Ingila.

Yarima Philip ya mutu ya bar ƴaƴa huɗu da jikoki takwas da kuma ƴaƴan jikoki 10 da suka samu tare da Sauraniyar Ingilan.

Source: BBC