Opinions

Actualités

Sport

Business

Culture

TV / Radio

Afrique

Pays

Shugaban Tanzania John Magafuli ya mutu

 117614179 Johnpombemagufulitanzanialeadermagufulideath Mataimakin Shugaban ƙasar Samia Suluhu ne ta tabbatar da mutuwar shugaban

Thu, 18 Mar 2021 Source: BBC

Shugaban Tanzania John Magafuli ya mutu.

Mataimakin Shugaban ƙasar Samia Suluhu ne ta tabbatar da mutuwar shugaban cikin wata sanarwa da aka sanar a kafar yaɗa labaran ƙasar.

A cewar mataimakin shugaban, Mista Magafuli ya mutu ne da yammacin ranar Laraba a asibitin Mzena da ke Dar es Salaam.

Source: BBC